Isaiah 5:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kaiton waɗanda suke tashi da sassafe don su nufi wurin shaye-shaye, waɗanda suke raba dare har sai sun bugu da ruwan inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكُ! كُكَنْ تَاشِ دَ سَسَّڢٜىٰ، أَغُجٜىٰ كُنَ نٜىٰمَنْ أَبِنْ سَا بُغُوَ، حَرْ ڟَكَرْ دَرٜىٰ كُنَ بُغُوَ دَ ضُوً إِنَبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kun shiga uku! Kukan tashi da sassafe ku fara sha, ku yi ta sha har yamma ta yi sosai, ku raba dare kuna buguwa.