Isaiah 5:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka za a ƙasƙantar da mutum kuma za a ƙasƙantar da ’yan adam, za a ƙasƙanta da masu girman kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ، حَلِنْ یَنْ أَدَمْ يَنَ ثِكِنْ ڧَسْڧَنْثِ، كُواْوَنٜىٰ مَيْ غِرْمَنْ كَيْ يَنَ ثِكِنْ كُنْيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a kunyatar da kowa, dukan masu girmankai za a ƙasƙantar da su.