Isaiah 5:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ɗaga tuta don al’ummai masu nisa, ya yi feɗuwa wa waɗanda suke a iyakar duniya. Ga shi sun iso, da sauri da kuma gaggawa!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَا تَادَ تُوتَ عَكِرَوُاْ أَلْعُمَّيْ دَغَ نٜىٰسَ، يَهُورَ ڧَهُواْ عَكَٰوُاْ مُتَنٜىٰ دَغَ إِيَاكَرْ دُونِيَا؞ غَاشِ، سُنَ ذُوَا دَ سَوْرِ دَ ذَاڢِنْ غُدُ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ba da alama a kirawo al'ummar da take nesa. Ya yi musu fīto su zo daga bangon duniya. Ga shi kuwa sun iso da sauri nan da nan.