Isaiah 5:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yanzu fa ku mazauna cikin Urushalima da mutanen Yahuda, ku shari’anta tsakanina da gonar inabina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنْدَ نَكٜىٰ ڧَوْنَ يَثٜىٰ، «كُو مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ دَ نَ يَهُودَ، كُشَرْعَنْتَ ڟَكَانِينَ دَ غُواْنَرْ إِنَبِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, abokina ya ce, “Ku jama'ar da yake zaune a Urushalima da Yahuza, ku shara'anta tsakanina da gonar inabina.