Isaiah 50:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne a cikinku yake tsoron Ubangiji yana kuma yin biyayya ga maganar bawansa? Bari wanda yake tafiya cikin duhu, wanda ba shi da haske, ya dogara a sunan Ubangiji ya kuma dogara ga Allahnsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐููููฐ ุนูุซููููููู ููููููฐ ฺููุงูุฑููุงูู ููููููููฐูู ุ ูููู ููู
ู ุจูููููู ุฏู ู
ูุบูููุฑู ุจูุงููููุณูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ูููู ุชฺูขููู ุซููููู ุฏูููุ ููู
ู ุจูุงุจู ุญูุตูููููฐุ ุฏูููุฏูููููุ ุจูุฑู ููุฏููุงูุบูุฑู ุบู ุณูููููู ููููููููฐูู ุ ููุณูุง ุฐููุซูููุง ุบู ุงูููููู ููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku duka da kuke tsoron Ubangiji, Kuna kuma biyayya da kalmomin bawansa, Zai yiwu hanyar da kuke bi ta yi duhu ฦwarai, Amma ku dogara ga Ubangiji, ku jingina ga Allahnku.