Isaiah 50:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji Mai Iko Duka ne zai taimake ni. Wane ne zai iya tabbatar da ni mai laifi? Duk za su koɗe kamar riga; asu za su cinye su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَڧِيڧَ، عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ يَنَ تَيْمَكُواْنَ؞ وَ ذَيْ عِيَ ثٜىٰوَ نِے مَيْ لَيْڢِے نٜىٰ؟ لَلَّيْ مَاسُ زَرْغِنَ ذَاسُ ڟُوڢَ كَمَرْ رِغَا، ذَاسُ شُوطٜىٰ كَمَرْ رِغَرْ دَ غَضَ سُكَ ثِنْيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kansa zai kāre ni, Wa zai iya tabbatar da ni mai laifi ne? Dukan waɗanda suke sarana za su shuɗe, Za su shuɗe kamar tufar da asu ya cinye!