Isaiah 51:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba kai ba ne ka busar da teku, ka busar da ruwan zurfafa masu girma, wanda ya yi hanya a cikin zurfafan teku saboda fansassu su ƙetare?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَكَيْنٜىٰ كَا بُوسَرْ دَ تٜىٰكُبَ؟ بَكَيْنٜىٰ كَا بُوسَرْ دَ ضُوَيٜىٰ مَاسُ ظُرْڢِبَ؟ بَكَيْنٜىٰ كَا مَيْدَ تٜىٰكُ تَذَمَ حَنْيَ دُواْمِنْ وَطَنْدَ كَڢَنْسَ سُڧٜىٰتَرٜىٰبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne ka sa teku ta ƙafe, Ka kuma shirya hanya ta ruwa, Domin waɗanda kake cetonsu su haye.