Isaiah 51:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
har da kuka manta da Ubangiji Mahaliccinku, wanda ya shimfiษ—a sammai ya kuma kafa harsashen duniya, har kuna zama da tsoro kowace rana saboda fushin masu zalunci, waษ—anda sun ฦ™udura sai sun hallaka? Gama ina fushin mai zalunci?
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ู…ูŽู†ู’ุชูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู…ูŽุญูŽู„ูุซู‘ูู†ู’ูƒูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุดูู…ู’ฺขูุทูŽุง ุณูŽู…ู‘ูŽูŠู’ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽูƒูŽฺขูŽ ุชููˆุดูœู‰ูฐู†ู’ ุฏููˆู†ููŠูŽุงุŸ ุฏููˆุงู†ู’ู…ูœู‰ูฐ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐ ุชูŽุฌูู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ฺขูุดูู†ู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠู ู…ูŽูƒูŽ ุฏูŽู†ู‘ููŠูŽุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุดูุฑู’ูŠูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ูŽู„ูŽูƒูŽุงูƒูŽุŸ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ฺขูุดูู†ู’ ู…ูŽูŠู’ูŠู ู…ูŽูƒูŽ ุฏูŽู†ู‘ููŠูŽ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ูŽูƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuna mantawa da Ubangiji wanda ya halicce ku, Wanda ya shimfiษ—a sammai, Ya kuma kafa harsashin ginin duniya? Don me za ku yi ta jin tsoron fushin waษ—anda suke zaluntarku, Da waษ—anda suke shiri su hallaka ku? Fushinsu ba zai taษ“a yi muku kome ba!