Isaiah 51:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba da daɗewa za a ’yantar da ’yan kurkuku; ba za su mutu a kurkuku ba, ba kuwa za su rasa abinci ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ سُكٜىٰ أَطَوْرٜىٰ، ذَاعَ سَكٜىٰسُ بَدَ دَطٜىٰوَبَ، بَذَاسُ مُتُبَ، بَ كُوَ ذَاسُ شِغَ رَامِنْ مُتُوَبَ، بَذَاسُ رَسَ عَبِنْثِنْ دَسُكٜىٰ بُڧَاتَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Yan sarƙa za su fita ba da jimawa ba Za su yi tsawon rai, Su kuma sami dukan abincin da suke bukata.