Isaiah 51:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya dama teku domin raƙumansa su yi ruri, Ubangiji Maɗaukaki ne sunansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ، وَنْدَ يَتَادَ تٜىٰكُ حَرْ رَاڧُمَنْ ضُوَ سُكَيِ رُورِ؞ سُونَنَ نٜىٰ يَهْوٜىٰهْ مَيْ ضُنْدُنَا ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni ne Ubangiji Allahnku, Na dama teku Na sa raƙumanta suka yi ruri. Sunana Ubangiji Mai Iko Dukka!