Isaiah 51:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ki ji wannan, ke mai wahala, wadda ta bugu, amma ba da ruwan inabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ كُجِ وَنَّنْ، كُو مَاسُ شَنْ وَهَلَ، كُو دَ كُكَ بُغُ، عَمَّا بَاتَرٜىٰدَ شَنْ ضُوً إِنَبِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku mutanen Urushalima, masu shan wahala, Ku da kuke tangaɗi kamar waɗanda suka bugu,