Isaiah 51:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ku kasa kunne gare ni, mutanena; ku ji ni, al’ummata. Doka za tă fito daga gare ni; shari’ata za tă zama haske ga al’ummai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُجِنِ، يَا مُتَنٜىٰنَ، كُسَوْرَرَتَ، يَا أَلْعُمَّتَ؞ غَمَا كُواْيَرْوَا ذَاتَ ڢِتُواْ دَغَ وُرِينَ، دَ سَوْرِ غَسْكِيَتَ ذَاتَ ذَمَ حَصْكٜىٰ غَ ڧَبِيلُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku kasa kunne gare ni, ku mutanena, Ku saurara ga abin da nake faɗa, Na ba da koyarwata ga al'ummai, Dokokina za su kawo musu haske.