Isaiah 51:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Adalcina na zuwa da sauri, cetona yana a kan hanya, hannuna kuma zai kawo adalci ga alโummai. Tsibirai za su dube ni su kuma jira da sa zuciya don hannuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุฏูููุซููู ูููู ุฐูููุง ุฏู ุณูููุฑูุ ุซูููฐุชููุงููู ฺููขูุชู ูููู ุนููููู ุฐูููุงุ ุฏู ุฅูููููุงูู ูููููููู ุฐููููู ุดูุฑููุนูุฑู ุบูุณููููู ุบู ฺงูุจููููุ ูููููููููู ุจูุงูููู ุชูููฐูู ุณููู ุฌูุถูุงูู ุฐูููุงููุ ุณููู ุณูุง ุฐููุซูููุง ุบู ุนููููููู ุฏู ูููููููู ุฐููู ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan zo da sauri in cece su, Lokacina na nasara ya yi kusa. Ni kaina zan yi mulki a kan al'ummai. Manisantan ฦasashe za su jira ni in zo, Za su jira da sa zuciya, ni in cece su.