Isaiah 52:11 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku fita, ku fita daga can! Kada ku taษ“a wani abu marar tsarki! Ku fita daga cikinta ku zama da tsarki, ku da kuke ษ—aukan kayan aikin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽุง ุฌูŽู…ูŽุนูŽุชูŽุŒ ูƒูฺขูุชูŽุŒ ูƒูฺขูุชูŽุŒ ูƒูุจูŽุฑู’ ุจูŽุงุจููŠู„ูŽ! ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุชูŽูปูŽ ูˆูŽู†ู ุงู”ูŽุจูู†ู’ ฺจูŽู…ูŽ! ูƒูฺขูุชูŽ ุฏูŽุบูŽ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ุŒ ูƒูฺŸูŽุจู’ุชูŽุซูœู‰ูฐ ูƒูŽู†ู’ูƒูุŒ ูƒููˆ ุฏูŽ ูƒููƒูœู‰ูฐ ุทูŽูˆู’ูƒูŽุฑู’ ูƒูŽุงูŠูŽู†ู’ ุญูุฏูู…ูŽุฑู’ ุณูุฌู‘ูŽุฏูŽ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku fita, ku bar Babila Ku dukanku da kuke ษ—auke da keษ“aษ“ษ“en kayan Ubangiji! Kada ku taษ“a abin da aka hana, Ku kiyaye kanku da tsarki, Ku fita ku bar birnin.