Isaiah 52:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ba za ku fita a gaggauce ba ko ku tafi da gudu; gama Ubangiji zai ja gabanku, Allah na Israโila zai kasance mai tsaron bayanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููููููู ูููุงูููุซูุ ุจูุฐูุงูู ฺขูุชู ุฏู ุบูุฏูุจูุ ูููุงู ูููู ฺงููุงฺูงูุฑููู ฺูููฐุฑูููฐููุจูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ุฐููู ุฌูุบููุงูุฑูููุซูููฐููุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฐููู ููููุงููููฐูู ุชููููุงูููููููฐ ุบูููฐฺขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan lokaci ba za ku bukaci ku fita da garaje ba, Ba za ku yi ฦoฦari ku tsere ba! Ubangiji Allah ne zai bishe ku, Ya kuma kiyaye ku ta kowane gefe.