Isaiah 52:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Yanzu kuma me nake da shi a nan?” In ji Ubangiji. “Gama an kwashe mutanena ba a bakin kome ba kuma waɗanda suka mallake su sun yi musu ba’a, Kullum ana cin gaba da yin wa sunana saɓo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عَثِكِنْ دُكَنْ وَطَنَّنْ أَبُبُوَ، مٜىٰنٜىٰنٜىٰ أَمْڢَانِ؟ غَاشِ، أَنْݣُوشِ مُتَنٜىٰنَ بَابُ دَلِيلِ، مَاسُ مُلْكِ عَكَنْسُ سُنَيِ مُسُ غُواْرِ، دُكَنْ يِنِ كُمَ أَنَ تَرٜىٰنَ سُونَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu kuma, ga shi, yana faruwa a Babila, Kuka zama kamammu a can, ba gaira ba dalili. Su da suke mulkinku suna girmankai, suna fāriya, Suna ta nuna mini raini.