Isaiah 53:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka zan ba shi rabo tare da manya, zai kuma raba ganima tare da masu ฦ™arfi, domin ya ba da ransa har mutuwa, aka kuma lissafta shi tare da masu laifofi. Gama ya ษ—auki zunubin mutane masu yawa, ya kuma yi roฦ™o saboda laifofinsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุฐูŽู†ู’ุจูŽุงุดู ุฑูŽุจููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽุŒ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุงู…ู ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ู…ูŽุงุณููŠูŽูˆูŽ ุฑูŽุจููˆุงู†ู’ุณูŽ ู†ูŽูŠูŽุงฺงูุž ุบูŽู…ูŽุง ุฏูŽ ูŠูŽุฑู’ุฏูŽุฑู’ุณูŽ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุฑูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽู…ูุชูุŒ ุงู”ูŽู†ู’ู„ูุณู‘ูŽฺขู’ุชูŽ ุดู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุฐูู†ููˆุจูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ู„ูŽูŠู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽูŠู ุถููˆุงู’ฺงููˆุงู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุฐูู†ููˆุจูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka zan ba shi matsayi mai girma, Matsayi a cikin manyan mutane masu iko. Da yardarsa ya ba da ransa Ya ษ—auki rabon masu laifi. Ya maye gurbin masu zunubi da yawa, Ya kuwa sha hukuncin da ya cancanci masu zunubi. Ya yi roฦ™o dominsu.โ€