Isaiah 53:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane suka rena shi suka ฦ™i shi, mutum ne cike da baฦ™in ciki, ya kuma saba da wahala. Kamar wanda mutane suna ษ“uya fuskokinsu daga gare shi aka rena shi aka yi banza da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽูƒูŽ ุฑูœู‰ูฐู†ูŽ ุดู ุนูŽูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ฺงููŠุดูุŒ ู…ูุชูู…ู’ ู…ูŽูŠู’ ุซููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุณูŽุงุจูŽุงุฏูŽ ุดูŽู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุž ุฏูŽ ุบูŽู†ูู†ู’ุณูŽุŒ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽ ูƒูŽูˆูŽุฑู’ุฏูŽ ฺขูุณู’ูƒูŽุฑู’ุณูุŒ ุนูŽูƒูŽ ุฑูœู‰ูฐู†ูŽ ุดูุŒ ุนูŽูƒูŽ ุทูŽูˆู’ูƒูœู‰ูฐุดู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุดู ุจูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muka raina shi, muka ฦ™i shi, Ya daure da wahala da raษ—aษ—i. Ba wanda ya ko dube shi. Muka yi banza da shi kamar shi ba kome ba ne.