Isaiah 53:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce ya ษ—auki cututtukanmu ya kuma daure da baฦ™in cikinmu duk da haka muka ษ—auka Allah ya hukunta shi ne, ya buge shi ya kuma sa ya sha azaba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุซููŠูˆูุงู†ู’ู…ูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุทูŽูˆู’ูƒู ุซููˆุชูุชู‘ููƒูŽู†ู’ู…ูุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูŽุชูู†ูŽุงู†ูู†ู’ู…ูุŒ ุนูŽุฐูŽุงุจูŽุฑู’ุณูŽ ุญููƒูู†ู’ุซู ู†ูœู‰ูฐุŒ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽ ุซูœู‰ูฐ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya daure da wahala wadda a ainihi tamu ce, Raษ—aษ—in da ya kamata mu ne za mu sha shi. Mu kuwa muna tsammani wahalarsa Hukunci ne Allah yake yi masa.