Isaiah 53:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma aka yi masa rauni saboda laifofinmu, aka ฦuje shi saboda kurakuranmu; hukuncin da ya kawo mana salama ya kasance a kansa, kuma ta wurin mikinsa ya sa muka warke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงููููุณููุงูููููฐุดู ุณูุจููุงูุฏู ุฐูููุจูููู
ูุ ุนููููู ู
ูุณู ุฑููููู ุณูุจููุงูุฏู ฺููููขููุงฺูขูููู
ูุ ุญูููููุซูููุฏู ููุดูุง ููููฐุ ูููููฐููุงู ุณูููู
ูุฑูู
ูุ ุฏูููููู ุฏู ุนููููู ู
ูุณู ููููฐุ ูููููฐููุงู ู
ููู ููุฑูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma aka yi masa rauni saboda zunubanmu, Aka daddoke shi saboda muguntar da muka aikata. Hukuncin da ya sha ya 'yantar da mu, Dลซkan da aka yi ta yi masa, ya sa muka warke.