Isaiah 53:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukanmu, muna kama da tumakin da suka ษ“ata, kowannenmu ya kama hanyarsa; Ubangiji kuwa ya sa hukunci ya auko a kansa hukuncin da ya wajaba a kanmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ู…ู ูƒูŽู…ูŽ ุฏูŽ ุชูู…ูŽูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ูปูŽุชูŽุŒ ูƒููˆุงู’ูˆูŽู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ู…ู ูŠูŽุฌููˆูŠูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุจูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽุž ุณูŽูŠู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุณูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽู…ูŽุงุชูŽ ูŠูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุฏููƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukanmu muna kama da tumakin da suka ษ“ata, Ko wannenmu ya kama hanyarsa. Sai Ubangiji ya sa hukunci ya auko a kansa, Hukuncin da ya wajaba a kanmu.