Isaiah 53:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka wulaฦanta shi aka kuma yi masa azaba, duk da haka bai buษe bakinsa ba; aka kai shi kamar ษan rago zuwa wurin yanka, kuma kamar tunkiya a gaban masu askinta tana shiru, haka bai buษe bakinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููููู ู
ูุณู ุฏููููููุ ุนููู ุจูุงุดู ููููููุ ุจููู ูููุงู ุจููุทูููฐ ุจูุงููููุณู ููุซูููฐ ูููุงูู
ูููฐุจูุ ููู
ูุฑู ุทููู ุถูุบููุงูู ุฏู ุนูููููฐ ูููููู ููุฑููู ููููููุ ููู
ูุฑู ุชููููููู ุงููุบูุจููู ู
ูุงุณู ุงููุณูููููฐ ุบูุงุดูููุชูุ ุจููู ูููุงู ุจููุทูููฐ ุจูุงููููุณู ููุซูููฐ ูููุงูู
ูููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka ฦware shi ba tausayi, Amma ya karษa da tawali'u, Bai ko ce uffan ba. Kamar ษan rago wanda ake shirin yankawa, Kamar tunkiya wadda ake shirin yi wa sausaya, Bai ko ce uffan ba.