Isaiah 54:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko da duwatsu za su girgiza a kuma tumษuke tuddai, duk da haka madawwamiyar ฦaunata da nake yi miki ba za tฤ jijjigu ba ba kuwa za a kawar da alkawarin salamata ba,โ in ji Ubangiji, wanda ya ji tausayinki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ู
ููููููู ุชูุฏูููู ุฐูุงุณู ุนููู ูปูุซูููฐูู ุฐูุงุนู ุนููู ููููุฑูุฏู ุชูุฏููููุ ุนูู
ููุง ฺงูููููุชู ู
ูุฑูุฑู ุซูููุฌูุงููุง ุจูุฐูุงุชู ุฑูุจู ุฏูููููฐุจูุ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุชู ุชูุณูููู
ู ู
ูุง ุจูุฐูุงุนู ููููุฑูุฏู ุนูุชูุจูุ ุงููููุฌููู ููููููููฐูู ููููุฏู ููููููฐ ููููู ู
ููู ุชูููุณูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duwatsu da tuddai za su ragargaje, Amma ฦaunar da nake yi miki ba za ta ฦare ba sam. Zan cika alkawarina na salama har abada.โ Haka Ubangiji ya faษa, shi wanda yake ฦaunarki.