Isaiah 54:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYa ke birni mai shan azaba, wadda hadari ya bulale ki ba a kuma taโazantar da ke ba, zan gina ke da duwatsu turkuwoyis, zan kafa harsashenki da duwatsun saffaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุงุซูููฐุ ยซููุง ููููฐ ุนูุฑููุดููููู
ูุ ู
ููู ุดููู ููููููุ ุจูุฑููููู ุฏู ููุฏูุฑู ุฏู ุบููุบููู ุณูููููฐ ุฌููููููฐููุ ุจูุฑููููู ุฏู ุจูุงุจู ู
ููููู ู
ูุชู ุชูุนูุธููููุ ุจูุงุจู ุดูููู ุฐููู ฺููขู ุชููุดูููฐูููู ุฏู ุฏฺูููููุ ุฏู ุฏฺููููู ู
ูุงุณู ุฏูุฑูุฌู ููู
ูุฑู ุณฺูขููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โYa Urushalima, mai shan wahala, birnin da yake cikin halin ฦaฦa naka yi, Ba ki da wanda zai ta'azantar da ke. Zan sake gina harsashinki da duwatsu masu daraja.