Isaiah 54:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya far miki, ba daga wurina ba ne; duk wanda ya far miki zai miƙa wuya gare ki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاشَكَّ عِدَنْ وَنِ يَكَٰوُاْ مِكِ ڢَطَ، بَ دَغَ وُرِينَ بَنٜىٰ؞ دُكْ وَطَنْدَ سُكَ تَارُ دُواْمِنْ سُيَاڧٜىٰكِ، بَذَاسُيِ نَصَرَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wani ya far miki, Ya yi ne ba da yardata ba, Dukan wanda ya hau ki da yaƙi zai fāɗi!