Isaiah 54:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Duba, ni ne wanda na halicci maƙeri wanda yake zuga garwashi ya zama harshen wuta ya kuma ƙera makamin da ya dace da aikinsa. Ni ne kuma na halicci mai hallakarwa ya yi ɓarna;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، نِے نَا حَلِثِّ مَڧٜىٰرِ وَنْدَ يَكَنْ هُورَ وُتَا يَڧٜىٰرَ كَايَنْ يَاڧِ دُواْمِنْ عَيْكِنْسُ؞ نِے كُمَ نَحَلِثِّ سُواْجَ يَيِ أَمْڢَانِ دَ كَايَنْ يَاڧِنْ دُواْمِنْ كَشٜىٰوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ni ne na halicci maƙeri Wanda ya zuga wuta ya kuwa ƙera makamai. Ni ne kuma na halicci mayaƙi Wanda yakan mori makamai domin kisa.