Isaiah 54:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji zai kira sai ka ce ke mace ce da aka yashe ta tana kuma damuwa a ranta, macen da ta yi aure a ฦ™uruciya, sai kawai aka ฦ™i ta,โ€ in ji Allahnki.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุงูƒูุฑูŽูƒู ูƒูุฏูŽุงูˆูุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽุซูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽ ุฏูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ูŠูŽุงุดูœู‰ูฐุชูŽุŒ ุงู”ูŽู†ู’ุจูŽุฑู’ ุชูŽุซููƒูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒูุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู…ูŽุงุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ู…ูุฌูู†ู’ุชูŽ ูŠูŽฺงูุชูŽ ุนูŽฺงูุฑูุซููŠูŽุฑู’ุชูŽุŒยป ุงู•ูู†ู’ุฌู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kina kama da amarya Wadda mijinta ya rabu da ita, tana baฦ™in ciki ฦ™warai. Amma Ubangiji yana kiranki zuwa gare shi, ya ce,