Isaiah 55:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda ruwan sama da dusar ฦanฦara suke saukowa daga sama, ba sa komowa ba tare da sun jiฦe duniya sun kuma sa su yi โyaโya su kuma yi toho, don su ba da iri ga mai shuki da kuma abinci ga mai ci,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ูุบูููุชู ููู
ูุฑู ุถููู ุณูู
ู ุฏู ุฏููุณูุฑู ฺงฺูููงูุฑู ุชูููููฐุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุณููููููุงููู ุฏูุบู ุณูู
ูุ ููู
ู ุจูุงุณู ูููุงูู
ูุงููุง ุณููู ุณููู ุฌฺูงูููฐ ฺงูุณูุงุ ุณููููู ุณูุง ฺงูุณูุง ุชฺูขูุชูุฑูุฏู ฺูุฑูููฐ ฺูุฑูููฐุ ุชูุจูุง ููู
ููููุงูู
ู ุงููุฑู ุฏููุงูู ุดููููุ ุบู ู
ููู ุจฺูงูุงุชู ููู
ู ุงููุจูููุฏู ุฐูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โMaganata kamar dusar ฦanฦara take, Kamar kuma ruwan sama da yake saukowa domin ya jiฦe duniya. Ba za su kasa sa amfanin gona ya yi girma ba, Sukan ba da iri domin shukawa, da abinci kuma domin a ci.