Isaiah 55:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kasa kunne ku kuma zo gare ni; ku saurare ni, don ranku ya rayu. Zan yi madawwamin alkawari da ku, zan nuna muku ฦ™aunata marar ฦ™arewa da na yi wa Dawuda alkawari.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒููƒูŽุณูŽ ูƒูู†ู‘ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูุŒ ูƒูุฐููˆุงู’ ูˆูุฑููŠู†ูŽุŒ ูƒูุฌูุŒ ุฐูŽุงูƒู ูƒูู…ูŽ ุฑูŽุงูŠูุž ุฐูŽู†ู’ ูƒููˆูŽูŠู ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุชูŽู‡ูŽุฑู’ ุงู”ูŽุจูŽุฏูŽุง ุฏูŽูƒููˆุŒ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุงุซู‘ููŠูŽุฑู’ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽุฑู’ุฏูŽ ู†ูŽูŠู ูˆูŽ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œKu mutanena, ku kasa kunne yanzu, ku zo gare ni, Ku zo gare ni, za ku kuwa sami rai! Zan yi tabbataccen alkawari da ku, Zan sa muku albarkun da na alkawarta wa Dawuda.