Isaiah 56:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada baƙon da ya miƙa kansa ga Ubangiji ya ce, “Ai Ubangiji zai ware ni daga mutanensa.” Kada kuma wani bābā ya yi gunaguni cewa, “Ni busasshen itace ne kawai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ بَڧُوانْدَ يَهَطَ كَنْسَ دَ مُتَنٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ، «حَڧِيڧَ يَهْوٜىٰهْ ذَيْ وَارٜىٰنِ دَغَ جَمَعَرْسَ؞» كَدَ وَنِ بَابَا يَثٜىٰ، «أَيْ، نِے بُوسَشّٜىٰنْ إِتَاثٜىٰ نٜىٰ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada baƙon da ya hada kansa da mutanen Ubangiji ya ce, hakika Ubangiji zai ware shi daga jama'arsa. Kada kuma baban ya ce shi busasshen itace ne.