Isaiah 56:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama ga abin da Ubangiji ya faɗa, “Wa bābānnin da suna kiyaye Asabbatai, waɗanda suka zaɓi yin abin da ya gamshe ni suna kuma riƙe da alkawarina kankan,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَنَدَ أَبِنْدَ ذَيْ ڢَطَا وَبَابَانِّنْ، «عِدَنْ كُكَ كِيَايٜىٰ رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ، كُكَ ذَاٻِ يِنْ أَبُبُوَنْ دَ سُكَ غَمْشٜىٰنِ، كُكَ رِڧٜىٰ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَتَ دَ أَمِنْثِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga abin da Ubangiji ya ce, wa mutanen nan, “Ku babani waɗanda kuka kiyaye Asabar ɗina, ku da kuka zaɓi abubuwan da suka gamshe ni, kuka kuwa cika alkawarina da aminci,