Isaiah 56:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a gare su cikin haikalina da kuma bangayensa zan ba da matuni da kuma suna mafi kyau fiye da ’ya’ya maza da kuma ’ya’ya mata; zan ba su madawwamin sunan da ba za a raba su da shi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْبَاكُ سُونَ عَثِكِنْ غِدَانَ، أَبِنْ تُنَاوَا عَثِكِنْ جَمَعَتَ، وَنْدَ ذَيْڢِ نَیَیَ مَظَا دَ مَاتَا؞ ذَنْبَاكُ سُونَنْ دَ ذَيْ دَوَّمَ، وَنْدَ بَذَيْ ٻَثٜىٰ دَغَ جَمَعَبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
zan ba ku matuni da suna a Haikalina da cikin garukana, da sun fi na 'ya'ya mata da maza. Zan ba ku tabbataccen suna wanda ba za a raba ku da shi ba.”