Isaiah 56:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Baฦin da suka miฦa kansu ga Ubangiji don su bauta masa, su kuma ฦaunaci sunan Ubangiji, waษanda kuma suke yin masa sujada, duk waษanda suka kiyaye Asabbaci ba tare da ฦazantar da shi ba suka kuma riฦe alkawarina kankan,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููู
ู ููููุฏู ุงููุจูููุฏู ุฐููู ฺขูุทูุง ููุจฺูงูุ ููุทูููุฏู ุณููู ุญูุทู ููููุณู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ุฏููุงูู
ููู ุณููู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ุณฺูงูููููุซู ุณููููููุณูุ ุณูููู
ู ุฐูู
ู ุจูุงููููุณูุ ููุชููุงู ุฏููููู ุจฺูงููู ุฏู ุณููู ููููุงููููฐ ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงูุ ุจูุณููู ุจูููุธู ุฏู ุนูุชูุจูุ ุณููู ููู
ู ุฑฺูงูููฐ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa baฦin da suka bi shi, don su yi masa hidima, suna ฦaunar sunansa, sun kuma zama bayinsa, dukan wanda yake kiyaye ranar Asabar, bai kuwa ษata ta ba, ya kuma cika alkawarinsa da aminci,