Isaiah 57:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba zan tuhume su har abada ba, ba kuwa kullum zai yi fushi ba, gama a haka ruhun mutumin zan yi suma a gabana, shi numfashin mutumin da na halitta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَذَنْ ثِيغَبَدَ يِنْ غَابَبَ، بَذَنْيِ ڢُشِے حَرْ أَبَدَابَ؞ إِنْ بَهَكَبَ، رُوحٌ طَنْ أَدَمْ ذَيْڢِدَّ رَيْ، كُمَ غَاشِ، نِنٜىٰ نَابَاشِ نُمْڢَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba zan yi ta gāba da ku, ko in yi ta fushi da ku har abada ba. Gama ruhu zai yi suma a gabana, da numfashin su waɗanda na halitta.