Isaiah 57:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke aikata abin da yake daidai sukan shiga da salama; sukan huta yayinda suka kwanta cikin kabari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ تَڢِيَ ثِكِنْ أَدَلْثِنَّنْ سُنْ مُتُ سُنْ شِغَ ثِكِنْ سَلَمَ سُنَ هُوتَوَا ثِكِنْ كَبَرِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya shiga da salama yana hutawa a kabarinsa, shi wanda ya yi tafiya da adalci.