Isaiah 57:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne kuke yi wa ba’a? Ga wa kuke masa gwalo kuna kuma fitar da harshe? Ashe, ku ba tarin ’yan tawaye ba ne, zuriyar maƙaryata?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَ كُكٜىٰيِ مَسَ بَعَ؟ غَ وَ كُكٜىٰ بُوطٜىٰ بَاكِ كُنَيِ مَسَ رٜىٰنِ؟ كُو بَ یَیَنْ ذُنُوبِنْ غَنْ‌غَنْثِ نٜىٰبَ؟ كُو بَ ذُرِيَرْ مَڧَضْيَاتَ نٜىٰبَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wa kuke yi wa ba'a? Ga wa kuke wage baki, kuna zaro harshe? Ashe, ku ba 'ya'yan masu laifi ba ne, zuriyar marikita,