Isaiah 57:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gumakan da suke cikin duwatsu masu sulɓi su ne rabonku; su ɗin, su ne rabonku. I, gare su kuka kwarara hadayu na sha kuka kuma miƙa hadayu na gari. Saboda waɗannan abubuwa, zan yi haƙuri?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثِكِنْ دُوَڟُو مَاسُ سَنْڟِ عَݣُورِ، ثَنْ نٜىٰ أَلُّواْلِنْكِ سُكٜىٰ، سُونٜىٰ رَبُوانْكِ؞ كِنَ مِيڧَ مُسُ هَدَايَ تَشَا، كِنَ مِيڧَ مُسُ هَدَايَ تَهَڟِ؞ ذَاعَبَا نِے حَڧُرِ عَكَنْ أَبُبُوَنَّنْ نٜىٰ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rabonku yana cikin duwatsu masu sulɓi na cikin kwari. A gare su kuka kwarara hadaya ta sha, kuka kawo hadaya ta gari. Kuna tsammani zan ji daɗin waɗannan al'amura?