Isaiah 57:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A bayan ƙofofi da madogaran ƙofofi kuka kafa alamun gumakanku. Kuka yashe ni, kuka kware gadonku, kuka kwanta a kansa kuka fadada shi; kuka kuma ƙulla yarjejjeniya da waɗanda kuke ƙaunar gadajensu, kuka dubi tsiraicinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَبَايَنْ ڧُواْڢُواْڢِ دَ ڢِرَمْ نَڧُواْڢَ كِنْ كَڢَ عَلَمَرْ عُمَرْنِنَ، عَمَّا كِنْيِ كَارُوَنْثِ دَ مَسُواْيِنْكِ، كِنْ يَاشٜىٰنِ دُواْمِنْ غُمَكَ؞ كِنْ ڧَارَ بُوطٜىٰ غَدُوانْكِ، كِنْ يِ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ دَسُو، كِنَ ڧَوْنَرْ ݣُونَ دَسُو أَغَدُوانْسُ، عِنْدَ كِكٜىٰ غَنِنْ ڟِرَيْثِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A bayan ƙofa da madogaran ƙofa kuka kafa gumakanku. Kun rabu da ni, kun kware gadonku, kuna hau kun fāɗaɗa shi, kuka ƙulla yarjejeniya tsakaninku da su. Kuna ƙaunar gadonsu, kun dubi tsiraici.