Isaiah 58:10 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
in kuma kuka ษ—auki lokaci kuka ฦ™osar da mayunwata kuka kuma biya bukatun waษ—anda suke shan tsanani, saโ€™an nan ne haskenku zai haskaka cikin duhu darenku kuma zai zama kamar tsakar rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒููƒูŽ ุฑูŽุจูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซูู†ู’ูƒู ุฏูŽ ู…ูŽุงุณู ุฌูู†ู’ ูŠูู†ู’ูˆูŽุŒ ูƒููƒูŽุจููŠูŽ ุจูฺงูŽุงุชูŽุฑู’ ู…ูŽุงุณู ุดูŽู†ู’ ูˆููŠูŽุŒ ุชููˆุงู’ุŒ ุญูŽุตู’ูƒูœู‰ูฐู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ ุญูŽุตู’ูƒูŽูƒูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฏูู‡ูุŒ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ูƒู ุฐูŽูŠู’ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ฺŸูŽูƒูŽุฑู’ ุฑูŽุงู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan kuka ฦ™osar da mayunwata, kuka biya bukatar waษ—anda suke shan tsanani, sa'an nan ne haskenku zai haskaka cikin duhu, duhunku kuma zai zama kamar hasken tsakar rana.