Isaiah 58:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna cewa, โDon me muka yi azumi, ba ka kuma gani ba? Me ya sa muka ฦasฦantar da kanmu, ba ka kuma lura da wannan ba?โ โDuk da haka a ranar azuminku, kuna yi yadda kuka ga dama kuna kuma zaluntar dukan maโaikata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐ ุณูููููุซูููฐุ ยซู
ููููู ุงููุธูู
ูุ ู
ูููฐููุณูุง ููููููููฐูู ุจููู ุบูููุจูุ ู
ููู ุจู ูู ุฌูููููู
ู ุนูุฐูุงุจูุ ู
ูููฐููุณูุง ุจููู ููููุจูุยป ููููููููฐูู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐุ ยซุบูุงุดูุ ุงูู ุฑูุงููุฑู ุงููุธูู
ููููู ูููููููู ุชูุจููู ุฌููู ุฏูุงุทูููููููููฐุ ูููู ุชูุซููุชูุฑู ู
ูุงุณู ููู
ููู ุนูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane sukan ce, โMe ya sa muka yi azumi, Ubangiji bai gani ba? Me ya sa muka ฦasฦantar da kanmu, Ubangiji kuwa bai kula ba?โ Ubangiji ya ce musu, โDuba, a ranar da kuke azumi, nishaษin kanku kuke nema, kuna zaluntar dukan ma'aikatanku.