Isaiah 58:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azuminku yakan ƙare a faɗa da kuma hargitsi, kuna ta naushin juna da mugayen naushe-naushe. Ba za ku iya azumi kamar yadda kuke yi a yau ku zaci za a ji muryarku can sama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ، أَظُمِنْكُ يَكَنْ حَيْڢَرْ دَ غَرْدَمَ دَ ڢَطَ دَ دَمْبٜىٰ؞ إِرِنْ أَظُمِنْ دَ كُكٜىٰيِ عَيَوْ، بَذَيْسَا أَجِ مُرْيَرْكُ أَ سَمَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duba, kuna azumi don ku yi jayayya ne, ku yi ta faɗa, ku yi ta naushin juna. Irin wannan azumi naku a wannan rana, ba zai sa a ji muryarku a can Sama ba.