Isaiah 58:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Irin azumin da na zaษa ke nan, rana guda kawai don mutum ya ฦasฦantar da kansa? Sunkuyar da kanku kamar iwa kawai kuna kuma kwance a tsummoki da toka? Abin da kuke kira azumi ke nan rana yardajje ga Ubangiji?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุบูููููููุ ุงููุฑููู ููููููู ุงููุธูู
ู ููููฐ ููููููฐุณููุงูุ ููุชููุงูุ ุฑูุงูู ุทููู ู
ูุชูู
ู ููุจูุง ูู ุฌูููููุณู ุนูุฐูุงุจูุ ูููุงู ููุณูููููููุฑูุฏู ููููุณู ููู
ูุฑู ุบูููููููฐูู ุซูููููุ ูููุงู ููุดูุดูุงฺขู ููููููุณู ุชููุงูููุ ุฐูุงุนู ุซูููฐ ุฏู ููููููู ุงููุธูู
ู ููููฐุ ูููุงู ุฑูุงูู ุซูููฐ ููุฏูู ููููููููฐูู ุฐููู ููุฑููปูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Irin azumin da nake so ke nan ne? Wato ranar da mutum zai ฦasฦantar da kansa kawai. Wato ku sunkuyar da kanku ne kamar jema, ku kuma shimfiษa tsumma, ku barbaษa toka a inda kuke zama. Kun iya ce da wannan azumi, karษaษษiyar rana ga Ubangiji?