Isaiah 58:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan haskenku zai keto kamar ketowar alfijir, warkarwarku kuma zai bayyana nan da nan; saโan nan adalcinku zai tafi a gabanku, ษaukakar Ubangiji kuma zai tsare ku daga baya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุชููููู ุญููู ุญูุตูููููฐูููู ุฐููู ูปูููููุงู ููู
ูุฑู ูปูููููุงูููุฑู ุญูุตูููููฐูู ุฑูุงูู ุฏู ุณฺูขูููฐุ ููุฑูููููฐููุฑููู ุฐูุงุชูุฐููุงู ู
ููู ุฏู ุณูููุฑูุ ู
ููู ุงููุฏูููุซููููู ุฐููู ููุซูููฐ ุบูุจูููููุ ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ุฐูุงุชู ููููุงููููฐูู ุชููููุงูููููููฐ ุบูููฐฺขูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSa'an nan haskenku zai keto kamar ketowar alfijir, za ku warke nan da nan. Adalcinku zai yi muku jagora, zatina zai rufa muku baya.