Isaiah 59:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama laifofinmu suna da yawa a gabanka, zunubanmu kuma suna ba da shaida gฤba da mu. Laifofinmu kullum suna a gabanmu, muna kuma sane da laifofinmu,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูŽุง ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ู…ู ู†ูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ู’ุซู ุณูู†ู’ูŠููŠูŽูˆูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ุนูุŒ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ู…ู ุณูู†ูŽ ุจูŽุงุฏูŽ ุดูŽูŠู’ุฏูŽุฑู’ ุบูŽุงุจูŽุงุฏูŽู…ููˆุž ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุฐูู†ูุจูŽู†ู’ู…ู ุณูู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽู…ููˆุŒ ู…ูู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ุณูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู„ูŽูŠู’ฺขููˆุงู’ฺขูู†ู’ู…ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œGama laifofinmu sun yi yawa a gabanka, zunubanmu kuwa suna ba da shaida gฤba da mu. Laifofinmu suna tare da mu, muna kuwa sane da laifofinmu,