Isaiah 59:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gaskiya ta ɓace gaba ɗaya, kuma duk wanda ya guji mugunta zai zama ganima. Ubangiji ya duba bai kuwa ji daɗi cewa babu adalci ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابُ غَسْكِيَ، دُكْ وَنْدَ يَڧِ مُغُنْتَا يَذَمَ كَمَرْ أَبِنْ ثِنْيٜىٰوَ غَ مَڨُوبْتَنْسَ؞» يَهْوٜىٰهْ يَغَنِ، بَيْ كُوَجِ دَاطِے بَ سَبُواْدَ بَابُ غَسْكِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gaskiya ba ta, wanda ba ya aikata mugunta ya zama ganima.” Ubangiji ya gani, bai kuwa ji daɗi ba, da yake gaskiya ba ta.