Isaiah 59:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ga cewa babu wani, ya yi mamaki cewa babu wanda zai shiga tsakani; saboda haka hannunsa ya aikata masa ceto, adalcinsa kuma ya raya shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุง ุบู ุจูุงุจู ู
ูุชูู
ููู ุฏู ุฐูููุจูุงุฏู ุชูููู
ููููุงูุ ูููู ุจฺูงููู ุซููู ููุฏูู ุจูุงุจู ู
ูููุณูุง ุญููููุ ุณููู ุดู ุฏู ุฅูููููุงูู ููููุณู ููุณูุง ุญูููู ูููููฐููุงู ููุตูุฑูุงุ ุงููุฏูููุซูููุณู ููู
ู ููุบููุงููู ุจูุงููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ga ba wani mutum, ba kuwa wanda zai taimaki waษanda ake zalunta. Sa'an nan da ikon kansa ya yi nasara, adalcinsa ya goyi bayansa.