Isaiah 59:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga yamma, mutane za su ji tsoron Ubangiji, daga mafitar rana kuma, za su girmama ษ—aukakarsa. Gama zai zo kamar rigyawa mai tsananin gudu cewa numfashin Ubangiji zai tafi tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ูŠูŽู…ู‘ูŽ ุฐูŽุงุณู ุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ุบูŽุจูŽุณู’ ุฐูŽุงุณู ูƒูู…ูŽุฌูฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ุทูŽูˆู’ูƒูŽูƒูŽุฑู’ุณูŽุž ุบูŽู…ูŽุง ุฐูŽูŠู’ุฐููˆุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฑูŽุงฺขู ู…ูŽูŠู’ ฺŸูŽู†ูŽู†ูู†ู’ ุบูุฏูุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุงู•ูุณู’ูƒูŽุฑู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุชูŽูƒูœู‰ูฐ ู‡ููˆุฑูŽุงูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka waษ—anda suke yamma za su ji tsoron sunan Ubangiji, waษ—anda suke wajen gabas kuma za su ji tsoron ษ—aukakarsa, gama zai zo kamar rafi mai tsananin gudu, wanda iskar Ubangiji take korawa.