Isaiah 59:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma laifofinku sun raba ku da Allahnku; zunubanku sun ษoye fuskarsa daga gare ku, saboda kada yฤ ji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ฺููููขููุงฺูขููููู ููู
ูุฑู ุจูููโุบููุงู ููููฐ ฺูููุงูููููู ุฏู ุงูููููู ููููุ ุฐูููุจููููู ููููฐ ููุณูุง ูููปููุงูููููฐ ฺขูุณูููุฑูุณู ุฏูุบู ุบูุฑูููฐููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููุฌููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma laifofinku suka raba tsakaninku da Allahnku. Zunubanku ne kuma suka sa ya juya daga gare ku don kada ya ji ku.