Isaiah 59:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanar gizo-gizonsu ba amfani don tufa; ba za su iya rufuwa da abin da suka yi ba. Ayyukansu mugaye ne, ayyukan tฤ da hargitsi kuma suna a hannuwansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุงฺงูŽุฑู’ุณู ู†ูŽุบูุฐููˆุงู’ุŒ ุจูŽุฐูŽุงุชูŽ ุนููŠูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุฑูุบูŽุง ุจูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงุณู ุนููŠูŽ ุฑูฺขูœู‰ูฐ ุฌููƒูู†ู’ุณู ุฏูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽูŠูุจูŽุž ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ุณู ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ู…ูุบูู†ู’ุชูŽุง ู†ูœู‰ูฐุŒ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ุณูุŒ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุชูŽุงุดูู†ู’ ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ู ู†ูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saฦ™arku ba za ta yi amfani kamar tufa ba, ba za ku yi sutura da abin da kuka yi ba. Ayyukanku ayyukan mugunta ne, kuna aikata ayyukan kama-karya.