Isaiah 6:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa zuciyar mutanen nan ta dushe; kunnuwansu su kurunce, idanunsu kuma su makance. In ba haka ba za su iya gani da idanunsu, su ji da kunnuwansu, su fahimta da zuciyarsu, su kuma juyo a kuma warkar da su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณูุง ุชูููุงูููู ู
ูุชูููููฐููููู ููููุงุณู ุบูุงููููฐููุ ุณูุง ูููููููููุณู ุณูููุงุณูุฌูุ ุณูุง ุนูุฏููููููุณู ุณูููุงุณู ุบูููุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ุณูุบููู ุฏู ุนูุฏููููููุณูุ ููุฏู ุณูุฌู ุฏู ูููููููููุณูุ ููุฏู ุณูุบูุงููููฐ ุนูุชูููุงููููุณูุ ุณูุฌูููููุงู ููุฑูููู ุณูุณูุงู
ู ููุฑูููููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce mini, โKa sa hankalin mutanen nan ya dushe, kunnuwansu su kurunce, idanunsu su makance, har da ba za su iya gani, ko ji, ko fahimta ba. In da za su yi haka mai yiwuwa ne su sฤke juyowa gare ni in warkar da su.โ